iqna

IQNA

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta soki yadda kasashen duniya ke nuna halin ko-in-kula da wannan bala'i na jin kai, inda ta bayar da misali da abubuwa masu zafi da suka hada da nutsewa, da lalata matsuguni, da daskarewar yaran Gaza a hannun iyayensu mata.
Lambar Labari: 3492549    Ranar Watsawa : 2025/01/12

IQNA - Mataimakin kakakin babban sakataren MDD ya jaddada bukatar rage zaman dar-dar a yankin gabas ta tsakiya yana mai cewa: MDD na son dakatar da duk wasu matakan ramuwar gayya tare da neman dukkan bangarorin da su yi taka-tsantsan.
Lambar Labari: 3491014    Ranar Watsawa : 2024/04/20

Sabbin abubuwan da ke faruwa a Gaza
Zanga-zangar dubun dubatan mutane daga Afirka ta Kudu, Amurka da New York na nuna goyon bayan Gaza, da gagarumin zanga-zangar adawa da Netanyahu a Tel Aviv, da bayanin taron kasashen musulmi a Riyadh, na daga cikin abubuwan da ke faruwa a Gaza.
Lambar Labari: 3490135    Ranar Watsawa : 2023/11/12

Tehran (IQNA) Abdollahian, ya bayyana halin da kasar Afghanistan ta tsunduma da cewa hakan sakamako ne shishigin kasashen waje.
Lambar Labari: 3486486    Ranar Watsawa : 2021/10/28